SAMUWA DA HABBAKAR DIBBU A UNGUWAR KUSFA

Authors

  • Isah BALA

Abstract

Wannan takarda mai taken Samuwa da ha~~akar [ibbu a Unguwar Kusfa Zaria. Manufar wannan bincike ita ce, a fito da tarihin Unguwa Kusfa da samuwa [ibbu da ha~akarsa an fito da gudunmuwar Malamanta ta fuskar samar da magungunan [ibbu da ayyukansu na malanta wanda suka taimaka wajen bun}asa al’adun Hausawa da Birnin Zariya gaba ]aya, bugu da }ari anyi amfani da kai ziyarar gani da ido domin tattaunawa da malaman [ibbu an Unguwar Kusfa da wa]anda suke tare da su a matsayin ginshi}iyar hanyar nemo bayanai ga wannan bincike. Binciken ya gano asalin Unguwar Kusfa ta kafune a sanadiyyar zuwan Malam Shitu [an Abdulrauf, ta kuma sami sunanta ne daga Kwasfa, wato magudanar ruwa. Binciken ya gano, ]ibbu ya samo asali ne a Kusfa, saboda zurfafa da Malaman suka yi akan ilimi sai a ]auki duk wata aya da tai munasaba da wani abu da ya ke cikin }ur’ani, sai a ce maga nin kazane. Bugu da }ari, binciken ya gano ire-iren taimako na magungunan waraka da Malaman ke bayarwa, dan gane da fannonin rayuwa maban-banta. A }arshe an bayar da wannan shawarwari sannan aka kamala sai manazarta.

Downloads

Published

2025-12-01